jamhuriyar afirka ta tsakiya
Bangaren kasa da kasa, Fada tsakanin masulmi da kuma kiristoci a wata unguwa a birnin Bangi babban birnin kasar afrika ta tsakiya ya lashe rayukana musulmi akalla.
Lambar Labari: 3482100 Ranar Watsawa : 2017/11/14
Bangaren kasa da kasa, maalisar dinkin duniya ta yi llah wadai da kisan da aka yi musulmi 25 da suke yin salla a cikin masalalci a jamhuriyar Afirka ta tsakiya.
Lambar Labari: 3482002 Ranar Watsawa : 2017/10/15